Digiempire Tech Solutions

Digiempire Tech Solutions

Share

11/12/2025

my account was hacked The person misuse it and they got it disabled not again 😞😭 to become a CEO You go See E o

09/09/2025

Healing out loud because I nearly died in silence lately

07/09/2023

Alaramma Nasiru Gwandu ya fashe da kuka yayi KARANTA
{ الذين إذا أصابتهم مصيبة قالو إن لله وإن إليه راجعون }
Mai MARTABA ma ya fashe da kuka!
Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau ya fashe da kuka!
Sheikh Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya fashe da kuka!
Sheikh Dr Kabiru Haruna Gombe ya fashe da kuka!
Fadawan Sarki sun fashe da kuka!
Al'ummar dake fadar duk sun fashe da kuka!
Saboda Soyayyar Babban Malamin Musulunci Marigayi Sheikh Dr Abubakar Abdullah Giro Argungu Allah ya gafarta masa yasa Aljannah ce makomar sa!
Babu JARI kamar ka RAYUWA akan HIDIMAR Musulunci ka MUTU akan HIDIMAR Musulunci!!

Photos from DigiEmpire Hub's post 06/09/2023

Innaalillahi Wa'innaa Ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. Za'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.

Want your university to be the top-listed University in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


GRREN PARK
Kaduna South
3000855