Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Share

14/10/2025

Maulud! Maulud!! Maulud!!!

Alhamdulillah muna farin cikin sanar da Al'ummar Musulmi Masoya Annabi Muhammadu s.a.w taron Maulidi na Annabi Muhammadu da zai gudana a zawiyyar Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi
A ranar juma'a 24th October, 2025 Insha'allahu wannan yana a matsayin goron gayyata kuma muna roƙon Masoya Annabi da suyi Sharing domin wataƙil wani ya gani kuma ya samu ikon halarta kaga ka shiga sahun waɗanda s**a gudanar da mauludin Annabi Muhammadu s.a.w domin Annabi yace wanda yayi nuni izuwa aikata Alkhairi tamkar wanda ya aikata ne.

Allah yaƙara mana Soyayyar Annabi Muhammadu s.a.w sannan kafin wannan rana mucika lokutan mu da yawaita salati agareshi har da cikin comment section mu futo mu nunawa duniya cewa mu Masoya Annabi Muhammadu ne wallahi tallahi babu gudu babu ja da baya Indai acikin sha'anin Annabinmu ne.

10/10/2025

Idan kana neman wadda yike karatu tareda tarin hujjoji ka nemi Rigi Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi

Ibraheem Niass Sheikh Kusfa Sh*tu Kabir Ahmad Tijjani Shehu Yusuf Nadabo

08/10/2025

Goron gayyata Maulana Sheikh Usman Kusfa Rigi-Rigi Please ayi Sharing 🙏

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zaria