BUNGS cosmetics

BUNGS cosmetics

Share

15/07/2023

Da fada ko kar a fada, muyi kukan ko mu hakura, ba abinda zai canja a gomnatin tarayya amma dai da ayi shiru gwara a rikan fada musu ko wataran Allah zaisa mu dace a sami gomnati mai saurorun talakawanta. Yanzu ina tunani anan wai ace 'YAN MAJALISA TARAYYA dari hudu da sittin da tara (469). Watau senatoti =109 da Rep. Members=360 zasu raba billion N70,000,000,000 a tsakaninsu wai da sunan gyara wuraren zamansu da kayan aiki. Idan fa ka raba wannan kudin..ace ma muyi rabiyar goro watau ayi raba daidai, kowanne Dan Majalisa zai tashi da N150,000,000. Sannan an bar talaka da karban dubu takwas, dubu takwas dinma ba lallai bane ya iso wurin masu bukatarsa infant in na tabbatar maku ma kudin a gidin wadanninsu masu ruwa da tsakin zai makale.

Kar mu manta suma sashen sharia, an ware musu billion N30,000,000.000. Mutanen da kananan judges na karban kusan million N3 a salary.

Daga dukkan alamu gomnati Nigeria tayi nisa da talakawanta wadanda s**a zabeta, masu gaya musu suji suna cutan jama'a. Bari mu fada ko Allah zai sa suji ANA WAHALA FA, ABINCI YAYI KARANCI WURIN JAMA'A MUTANE DA DAMA ABINCIN DA SAKA A BAKINSU MA BABU.

Ya Allah ka shiga lamarinmu, ka bada kasarmu lafiya.

Malam.

Photos 02/09/2018

Henna powder

Want your business to be the top-listed Hair Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Hayin Mallam PECT 89
Zaria
234