Ragar Kauna
14/08/2024
𝗔𝗕𝗨𝗕𝗨𝗪𝗔 5 𝗗𝗔 𝐌𝐀𝐂𝐄 𝗧𝐀𝐅𝐈 𝑺𝑶. 💞
1) Duk Mace Tana Son Kulawa! Kowacce Mace Ta Duniya A Birni Take Ko A Ƙauye Tana Matuqar Son Adinga Kulawa Da'ita.
2) Mace Tanaso Adinga Sanyata Nishaɗi! Kowacce Mace Tanason Mutum Wanda Zai Dinga Yawan Sakata Nishaɗi, Shiyasa Wani Lokacin Zakaga Mace Ƴar Babban Gida Tafaɗa Soyayya Da Namiji Mai Matsaƙaicin Ƙarfin Ko Irin Comedy Haka.
3) Mace Tanason Namijin Da Zai Riƙa Saurarenta! Duk Mace Tanason Mutum Wanda Zai Tsaya Yabata Lokaci Ya Saurareta Yaji Damuwarta Suyi Magana Ta Fahimta Suyi Shawara Da Juna.
4) Mace Tanason Namijin Da Zai Dinga Riƙe Hanunta A Ko'ina, Kuma Ya Tsaya A Gabanta Yana Kallon Idonta Yana Mata Magana Hanunsa Riƙe Da Nata, Hakan Ya Yana musu Nice😍.
5) Mace Tanason Namijin Dake Kashe Mata Kuɗi💰! Duk Mace Komai Dukiyarta Komai Mulkinta Tanason Namiji Mai Yawan Kyautata Mata Saboda Ita Kyauta Tana Ƙarfafa Soyayya Komai Ƙanƙantata, Indai Kariƙe Waɗan Nan Ɗabi'un Ko Iyayen Budurwarka/ Matarka Ba Lallai Su Iya Rabaku Ba☺️.
Ragar Kauna
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna
Zaria