Taskiya Reporters

Taskiya Reporters

Share

12/05/2026

INNALILLA6HI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN.

Ɗaya Daga Cikin Mahaddata Kuŕ'ani Na Farko A Jihar Kogi, Gwani Pa-Ochalifu Ya Rasu

Marigayin, wanda ya kasance babban limami a yankin Okotonwa da ke ƙaramar hukumar Idah a Kogi, ya shahara wajen koyar da addini da haddar Alƙur’ani tsawon shekaru.

Allah Yajiƙanshi Yayi Mishi Rahama..AMIIN 🤲

Want your business to be the top-listed Media Company in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Zaria