North-splendid-faces

North-splendid-faces

Share

31/08/2020

Wato yazamah dole ne mu zamah masu dubi da mai Allah yace, game da yaddah muke tafiyar da auyukan mu al'umma game da ibadan mu da mukeyi Allah ya amsah ko bai amsaba, domin Shi Allah dakanshi yake Cewah (lallai itah sallah tana hana alfahasha da kumah munkari)wato abin da wannan ayah take nifi afili shine duk mutumin da yake sallah ammah haryanzu bai dainah aikatah daya daga con wannan zunibibah to dai Allah bai amsan sallan shi kenan, hat in Allah yana amsan sallanka to zaka daina aikatah wadannan zunibi da Shi dakan Shi Allah ya ambatasu, kumah Allah bai amsan wani ibadah sai ibadan mutum tadace da yaddah manzon Allah yakoyar dashi Allah yasa madace ameen muzamo daya daga cikin wadan dah Allah yake amsan ibadan su.

23/06/2020

Wato indai mutum yana raye bazai dainah ganin abubuwah ba a wannan rayuwa sai dai mutayin hakuri hakurin mu shine jarabawan mu sai Allah yabamu ladah yasa aljannah ce makomah.(kuma Allah da kansah yace :yana tare damasu hakuri kuma yayi musu tanaji mai girmah)

Want your university to be the top-listed University in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Zaria
123