Duniyar labari
08/06/2026
DA DUMI-DUMI: Yunkurin sulhu ya rikide zuwa garkuwa da mutane, yayin da aka sâce kusan mutum 50 a Zamfara.
Mutanen su 50 da s**a fito daga Magamin Diidi a Karamar Hukumar Maradun da ke jihar Zamfara an sace su yayin da s**a tafi sulhu da yan ta'add@. Ana zargin dan bindiga Jammo da ke harkokinsa a dajin Muntsira ne ya yi garkuwa da su.
Shugaban Karamar Hukumar Maradun Bello Dosara ya tabbatarwa da Daily Trust wannan batu, amma ya ce mutanen da s**a tafi sulhun ba da amincewar gwamnati s**a je ba.
Want your business to be the top-listed Autos & Automotive Service in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Zaria
SANITUKUR