Simas Academy
24/04/2026
A Dai-Dai Lokacin Da Muke Kokarin Kammala Shirin SEN Program (II) Wanda Simas Academy Ke Gabatarwa, Zamu Baiwa Duk Wani Ɗalibi Damar Samun Kyautar Course Ɗinmu A Simas Academy.
04/04/2026
YADDA ZAKA SAMU FREEE AI COURSE DAGA SIMAS ACADEMY
Artificial Intelligence Course Karatu Ne Musamman Da Zai Koya Maka Yadda Ake Amfani Da AI Wajen Ƙirƙiro Abubuwa Da Fahimtar AI Ɗin Gabadaya.
Bayan Kammalawa Zaka Samu Certificate, Zaka Samu Damar Shiga Community Ɗinmu.
Idan Kana Buƙatar Sa A Kyauta:
1️⃣ Zaka Fara Sharing Na Wannan Posting Ɗin, Sa'annan Kayi Comment Da .
2️⃣ Kayi Join Ɗin Channel Ɗinmu Na WhatsApp Da Sharing A Status Ɗinka: 👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbAynW26BIEqIC8Btj2J
Bayan Ka Kammala Sai Ka Turo Mana Screenshot Shaida Sa'annan Da Email Ɗinka Domin A Baka Access Ta Layinmu Na WhatsApp +2348111855565.
04/04/2026
Ga Waɗanda Har Yanzu Basu Samu Kyautar FREE AI Course Daga Simas Academy Ba.
Waɗannan Sune Matakan Da Zaka Bi Domin Ka Samu Yanzu.
31/03/2026
[Simas Academy BLOG: Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki]
A Wannan Makon, Munyi Bincike Mun Gano Ɗaya Daga Cikin Ɗaliban Mu Graduates Da Sauransu, Suna Buƙatar Sanin Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki.
Hakan Ne Yasa Muka Samar Da Wannan Takaitaccen Rubutun, Kan Yadda Zai Bayyana Maka Komai Cikin Sauƙi. 👇 Allah Ya Bada Sa'a.
Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki Cikin Sauki 2026 Yadda Ake Rubuta Wasikar Neman Aiki. Bayani Ne Mai Zurfi Da Zai Baka Tsari, Misali, Da Abubuwan Da Zasu Sa Wasikar Ka Tayi Kyau.
12/03/2026
A Cikin Wannan Dare, Muna Roƙon Allah Ya Amsawa Kowa Buƙatarsa, Amin 🧡💛 Please Share 🙏
Albishir Ga Duk Wani Ɗalibin Simas Academy ☺️ In Sha Allahu A Wannan Watan Na Ramadan Zamu Kawo Sabuwar Course Ɗinmu Na 'Artificial Intelligence Literacy Course (AIC).
Kuma Kun San Me? 😳 Kyauta Ne 😅 Muna Nufin FREE 😲😁 FREE Certificate, Free Community Access, Free Registration ☺️✈️
Ƙarin Bayani Yana Zuwa 👇 Amma A Tabbatar Anyi Mana Sharing Na Wannan Saƙon Saboda Ƴan Uwanmu Su Amfana ✍️
Wani Yunƙuri Kake Wajen Ganin Ka Gina Wani Abu Mai Amfani A Duniyar Internet? Ku Matso Kusa 👻
09/02/2026
Simas Academy Tace Ba Za'a Bar Ta A Baya Ba, Ga Prompt A Comment 👇 👇
05/02/2026
Kada Ka Bari Tsoron Gazawa Ya Hana Ka Gwada Sa'arka. Jaruntaka Ita Ce Ka Tashi Bayan Kowane Faduwa Domin Cimma Burin Rayuwa.
03/02/2026
Kowane Kuskure Da Ka Yi Hanya Ce Ta Karatun Rayuwa. Ka Tashi Tsaye, Ka Gyara Tunaninka, Sannan Ka Fuskanci Burinka Da Karfin Gwiwa.
02/02/2026
Fasahar Zamani Tana Bude Hanyoyin Samun Kudi Da Daukaka. Ka Zama Mai Kokarin Koyo Domin Ka Amfani Al'ummar Ka Da Kyau.
01/02/2026
Fasaha Tana Canja Duniya, Amma Ilimi Ne Ke Canja Rayuwar Mutum. Ka Nemo Kwarewa Domin Ka Zama Mafi Tasiri A Cikin Al'umma.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Website
Address
Jimeta
Yola