Hujja Reporters

Hujja Reporters

Share

26/08/2023

WANNAN SHINE MATASHI ABDULBAKI JARI WANDA YA KIRKIRO A DUNIYA

Abdulbaki Jari, shine wanda ya ƙirƙiro wannan rana ta Hausa a Duniya baki ɗaya a shekarar 2015, ma'aikacin sashin Hausa na gidan rediyon BBC Hausa ne, ya kasance ƙwararre kuma haziƙin ɗan jarida da gidan rediyon take alfahari da shi.

A yau ƙasashe sama da goma ke alamta wannan rana domin bayyana daraja da kuma martabar Yaren Hausa a Duniya.

Bayan wannan ƙoƙari, ya ƙara da ƙoƙarin samar da rubutun da Hausawa zasu dogara da shi kamar ko wani Yare a Duniya, amma hakan bai samu ba.

Ina ƙira ga Hausawa na ciki da wajen Najeriya da su kasance wakilan Hausawa na gaskiya, ku daina amfani da wannan rana wajen yaɗa abun da sam bai dace da Yaren Hausa da Hausawa ba.

Daga ƙarshe ina muku addu'a da fatan Allah ya ƙara ɗaga darajar wannan Yare da nima ya zama yaren da nafi mu'amala da shi a Duniya duk da ba nawa bane.

Rubutawa: Mustapha Abubakar Kwaro
26/09/2023

04/04/2023

Kunji Rabo!!!

akan bashin Miliyan ɗaya ya faɗo daga saman bene don ya kashe kansa, sai akayi dace ya faɗo kan wata Mota ta miliyan shabiyu ya Lalata Motar kuma bai mutu ba, sannan mai Motar kuma yace sai ya biya shi Motarsa. Bashin ya koma Miliyan 13 kenan🤔🤔

Photos from Hujja Reporters's post 26/03/2023

ABUN ALFAHRI: Wata Matshiya Wacce ta nemi takarar Kansila A Mazabar Tegina dake Karamar Hukumar Rafi ta Jihar Neja mai suna Maryam Queen duk da cewa bata samu nasarar takarar ba, Na cigaba da taimakawa Al'ummar Mazabar.

Maryam tana ta cigaba da Rabon kayan Azumi daidai karfinta ga mabukata.

Daga: Aliyu Usman Nayara

25/03/2023

“So lam here in London to acquire my 4th crib abroad and my twin brother just bought himself another crib in Atlanta. Omo! Some people are really teaching us a big lesson after the Elections.” - Mr. P

Peter Okoye reacts to the news of his brother acquiring a new home in Atlanta.

Mr. P revealed that he's also shopping for his 4th house abroad.

Congratulations to the Okoyes

📸: (Instagram)

25/03/2023

Mu Guji Aikata Alfasha A Yayin Da Muka Shiga Watan Ramadan, Shawarar Mawaki Naira Marly Ga Musulmai

Want your business to be the top-listed Media Company in Yola?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Yola
AD