Yesmen Butter Bread
14/10/2025
Bismillahi Rahaman Rahim
Yesmen Butter Bread Muna bada ɗai-ɗai ko sari magidanta,Gwauraye da Tazurai, idan kuka siya zamu tura muku kayan ku har inda kuke a fadin kasar nan cikin Aminci InshaAllah.
Idan kana bukatar kulla kasuwanci damu a ko ina kake kofar mu a buɗe take zaka iya zuwa inda muke sharada, Phass 3 ja'en shago tara Kano State ko a tuntuɓe mu ta 09030886688, 09063570041,08033359222
13/10/2025
Gobe in sha Allah zamu bude sabon gidan Bread 🍞 YYesmen Butter Breada sharada Phase 3, Ja'en shago tara Kano State .
Allah yasa zaa bude a sa'a
17/09/2025
Alhamdullahi
An kammala aikin gyaren Makarfi House gidan dalibai da ke Kano wanda yake ɗauke da dakuna 12 dalibai yan asalin karamar hukumar makarfi da ke zaune a gidan suna karatu a Jami’ar Bayero dake Kano (BUK).
Na yi matukar farin ciki ganin yadda Haruna Milkailu da Abdullahi Sulaiman Ango s**a jagoranci wannan aiki shi yake kara tabbatar min lalle akwai amana a tsakanin mu daku kun ba da lokacin ku Allah ya saka muku da alheri.
Don Allah jama'a kada mu siyasantar da wannan aikin alherin ku sani cewa gyaran ilimi na kowa da kowa ne ba dole sai dan siyasa kadai ne zaiyi Shiba.
Allah ya albarkaci neman mu da samun mu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Wuse