AI Textile
24/02/2026
Ga arha ga kwakkwaro. Sannan ga kyawo.
Shagon mu nan hannu riga da shagon Login Information Computers.
13/08/2025
Ina masu buƙatar ɗinki? Nesa ta zo kusa. Muna ɗinki. Kuma muna sayarda kayan ɗinkin.
Allah Ya k**a muna. Amin.
AI Textile, Emir Yahaya road, Opposite LOGIN Information and Computers.
06/08/2025
Ga wasu zafafa. Ga laushi, ga kwakwaro, kuma ga arhwa. Sai kun zo. Muna duban hanyarku.
21/07/2025
Ga kyau, ga inganci kuma ga ƙwalisa.
Ga kuma rahusa.
16/07/2025
Ga inganci ga arhwa. Sai kun zo.
15/07/2025
Sai kun zo.
08/07/2025
Ga wasu mun ɗauko da zafi-zafinsu. Ku zo AI Textile domin biyan muradunku na sutura.
06/07/2025
Ga rahusa kuma ga inganci.
Ku garzayo kada a sha daku a Shagon mu dake kan titin Emir Yahaya, hannun riga da Shagon LOGIN Information Computers.
Kuma kuna iya tuntuɓarmu ta waɗannan lambobin k**ar haka:
09061966662
09167044145
AI Textile, sai kunzo.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
EMIR YAHAYA ROAD OPPOSITE MALBAS COMMUNICATIONS
Sokoto
840241