Express Reporters
Alhamdulillah!
21/03/2024
Somewhere in Nigeria 🇳🇬
31/01/2024
Gwamnan jihar Jigawa ya sanya hannu kan yarjejeniyar inganta aikin Gwamnati da shugabannin hukumomi da ma'aikatun Gwamnati.
Mai Girma Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi FCA, ya jagoranci Sanya hannu kan takardar yarjejeniyar gudanar da aiki bisa sharuda da ƙa'idojin da doka ta shimfida ga shugabannin Hukumomi da Ma'aikatun Gwamnati, a wani mataki na inganta aikin Gwamnati a jihar Jigawa.
Da yake jawabi a lokacin Sanya hannun, Gwamna Umar Namadi yace yarjejeniyar na daga cikin kudurorinsa 12 na inganta rayuwar al'umma a jihar Jigawa, inda yace hakan Zai taimaka matuka wajen tabbatar da ma'aikata na gudanar da aikinsu bisa gaskiya da amana.
Haka zalika, tsarin Zai taimaka wajen bibiyar yadda hukumomi da Ma'aikatun Gwamnati ke gudanar da aiyukansu, tare da fayyace yadda kowacce Hukuma ke gudanar da nata aikin, ta hanyar amfani da sabbin dabarun aiki na zamani.
Muhimman batutuwan Dake kunshe cikin Yarjejeniyar sun hada da:
-Biniyar aiyukan da kowacce Hukuma ke yi a kowanne zango na shekara.
- Samar da manhajar da zata ke duba yadda kowacce ma'aikata ke gudanar da aikinta.
- Gudanar da bincike lokaci zuwa lokaci don tabbatar da cewa ma'aikatu suna gudanar da aikinsu bisa doron doka da sauran muhimman batutuwa.
Muhammad Isma'el
SA Publication and Photography.
24/01/2024
Comr Abba Sani Pantami, zai rabawa Top Fans dinshi Naira Dubu 100,000 da Data 500GB da Recharge Card na Dubu 50,000, inda kimamin sama da mutane dubu ne zasu amfana.
Wannan kyauta ce ta musamman da zan muku na dadewa da kuka yi kuna following dina a wannan shafin nawa, kuke mini liking, comments da sharing a kowane lokaci.
Kune matakin tsani na sanadiyar samun duk wata daukaka da dama da Ubangiji ya kaddari na samu a wannan kafar. A yanzu ina da damar da zan iya kyautata muku dai-dai da abunda Ubangiji ya h**e mun.
Insha Allahu zan cigaba da kyautata muku dai-dai aljihuna, a duk lokacin da na samu dama. Mun saka manyan gasanni na fiye da Naira miliyan daya karkashin kamfanina na ABBA PANTAMI DATA, har sau uku domin tallafawa wasu daga cikinku ta hanyar tallata kasuwancin kamfaninmu, ta sanadiyar haka da dama sun samu jari.
Muna zuwa gidajen marayu a zahiri da kuma boye domin tallafawa mabukata da sauran su dai-dai Gwargwado, muna tallafawa Mutane a wurare da dama wanda ma bamu cika bayyanawa ba saidai idan ya zama dole.
Insha Allahu, a yau da misalin karfe 8 na dare, zamu fara raba wa 'yan nan kyaututtukan.
Kada ku manta, ina cigaba da tallata muku kasuwancina na Data. A yanzu haka mun kammala gina sabon babban website na APi zalla, cikin 'yan kwanakin nan Insha Allah, zamu kaddamar dashi, duk wani mai website ko Application na saida Data zai samu farashi mai matukar sauki a karkashin sabon website din namu Insha Allah.
Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375
Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng
✍️ Comr Abba Sani Pantami
Marubuci, mai fashin baki,
Dan jarida mai yada labarai a kafofin sada zumunta.
CEO ABBA PANTAMI DATA.
21/01/2024
Kamfanin ABBA PANTAMI DATA, yana siyan Recharge Card din MTN ko na nawa mutum yake dashi. Wanda zai siyar musu ya tuntubi wannan lambar kai tsaye 07034379411.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Sokoto