First Aid Group Of Jibwis Rivers

First Aid Group Of Jibwis Rivers

Share

06/11/2022

SANARWA !!!

Daraktan Agaji na Kasa JIBWIS Engr. Mustapha Imam Sitti na sanar da 'YAN AGAJI tun daga matakin KASA har zuwa KASA cewa:

Za a gabatar da SEMINAR ta KASA a JIHAR KANO daga ranar Laraba 21/12/2022 zuwa ranar Lahdi 25/12/2022 in shaa Allah.

Don haka, NAT. OFFICERS/STATE DIRECTORS su cigaba da FADAKAR da 'YAN AGAJI wannan "SEMINAR/CAMPING mai MAHIMMANCI.
Allah ya kaimu lokacin.

(Dep. Nat. Pub. Sec.)

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Port Harcourt?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


36 Bonny Street
Port Harcourt