Dan Mubi

Dan Mubi

Share

03/04/2025

Allah ya jikan Malam Idris Dutsen tanshi da gafara yayi masa rahma yasa Aljanna firdausi ta zama makomarsa, Allah ya karɓi ayyukansa na gari 'ya gafarta kurakurensa.

إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم أجرنا في مصيبتنا وأخلفنا خيرا منها.
Zamu shaide shi da kishi akan tauhidi da son sunnar Manzon Allah SAW, da bada lokacinsa gurin da'awa da taimako.

03/04/2025

Akwai wasu makiya Allah da suke ɗauko tsoffin karatu na bidiyo da shugaban mu Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau yayi a baya, suna editing su yanko inda suke so, su sanya wai da sunan ya bada Raddi akan cin mutunci da wani marar tsoron Allah mai suna Ɗan Bello yayi a kansa. Sheikh Bala Lau baiyi magana akan sa ba, kuma bazai yi ba, duk wani bidiyo da kuka gani kuyi watsi da shi, daga makiya Allah yake, kuma shi zai mana maganin su insha Allah.

✍️ Jibwis Nigeria

Want your business to be the top-listed Media Company in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Mubi