IB SMC
24/01/2024
BRC AIRDROP UPDATE π₯
Kwanakin baya na kawo wannan airdrop Ιin kuma ina kyautata zaton mutane da dama sunyi participating airdrop Ιin nan. A baya sun bada damar ayi amfani da ERC 20 address (Ethereum) ne kaΙai.
Yanzu sun bada dama za'a iya amfani da addresses Ιin Bitcoin da Ethereum duk wanda kayi amfani dashi yayi. Ni dai nafi aminta da duk wani network wanda ba Ethereum ba saboda tsadar Gas fee da Ethereum Network suke dashi saboda nake tunanin chanzawa address Ιina zuwa Bitcoin.
Kuyi amfani da address Ιin metamask ko trust wallet (a shawarce) ko wata EVM wallet da take aiki a yanzu.
Allah ya bada sa'a π€²
Wanda basu yi register ba ga link
https://app.brcapp.com/account/sign-up?r=IbrahimUsman
09/01/2024
Virtual Labs X Manta Airdrop
π Testnet airdrop ne da baya bukatar kasa komai (kudi).
π Hadin gwiwane tsakanin Virtual Lab da Manta Network, don haka wannan airdrop ne mai karfin gaske idan an dace.
π Sun samu backing na Near blockchain, Binance Incubation, Marine, da sauransu.
π Saidai a computer ake yinsa ta hanyar amfani da chrome browser. Nayi duk kokarina domin ganin yanda za'ayi nayishi a waya ta hanyar amfani da Kiwi browser amma abin yayi wuya. Idan mutum kuma yanada haquri da nachi zai iyayi a waya π
π Yin tasks din, bashine yake bada tabbachin samun airdrop din ba
Step-by-step na Yanda Ake Yin Wannan Airdrop din
1οΈβ£ Kuyi adding Metamask extension akan browser dinku tareda pinning dinta, sannan ku chanja network dinta zuwa Polygon network.
2οΈβ£ Ku bude wannan link din π akan chrome browser dinku.
https://wallet.virtual.tech
3οΈβ£ Ku taba inda aka rubuta "Here". Zasu mayar daku wani sabon page, sannan su bukachi kuyi adding na extension na virtual wallet.
4οΈβ£ Ku taba "Add To Chrome". Zakuyi adding virtual wallet extension. Itama virtual wallet extension din kuyi pinning dinsa akan chrome din.
5οΈβ£ Ku koma page dinku na virtual wallet (paging da kuka bude mataki na 2οΈβ£)
6οΈβ£ Ku taba icon na virtual wallet extension. Idan ya bude zai tambayeku kusa referral code, sai kusa πππ
IP6UV4M0U5P
Saiku taba Begin
7οΈβ£ Bayan ya bude, ku taba "Generate Referral Code". Zai baku referral code dinku wanda zaku iya gayyatar wasu dashi domin samun points. Ba'a iyayin rijista DOLE saida referral code.
8οΈβ£ Ku taba "Play and Earn" zai kaiku wani page din daban (cochilli.virtual.tech).
9οΈβ£ Kuyi connecting wallet. Zasu bukachi ku chanja network dinku zuwa Manta Network. Kuyi hakan tare approving dinsa.
π Ku taba "Faucet" daga chan sama domin amsar 1000 USDC da 0.01 ETH na testnet.
1οΈβ£1οΈβ£ Bayan kun amshi 1000 USDC da 0.01 ETH, ku taba "Use Virtual Rollup" sannan kuyi approving dinsa.
1οΈβ£2οΈβ£ Ku taba "Deposit & Start Session" sannan kuyi approving dinsa.
1οΈβ£3οΈβ£ Zakuga TRADE UP da TRADE DOWN. Wannan 1000 USDC da aka baku, zakuna amfani da ita wajen trading na Bitcoin. Time frame din chart din shine 1 minute, don haka idan analysis dinka ya nuna kasuwar zata tashi achikin 1 minute, saika taba TRADE UP, idan kuma analysis dinka ya nuna kasa zatayi, sai kayi TRADE DOWN.
1οΈβ£4οΈβ£ Zaka shiga kowanne trade da $50, Idan a wannan 1 minute ya chika, kuma analysis dinka yayi daidai, zaka samu $85 da kuma points 1000, idan kuma baiyi daidai ba, kayi asarar $50.
1οΈβ£5οΈβ£ Duk wannan $$$ da kake gani na bogine, abinda yake da muhimmanchi shine tara points din ta hanyar yin winning trades da kuma inviting others suyi airdrop din.
πͺ Kada mu manta wannan airdrop din yanada matukar muhimmanchin da indai aka dace za'a samu alkhairi dashi sosa
21/12/2023
rass Protocol
Wannan na masu computer ne, amma nan gaba zasu samar da application na wayoyin android da iOS.
Grass protocol sunyi raising $4.5M funds, sannan a yanzu akwai mutane samada 100,000 da suke yinsa a fadin duniya. Yanda zakuyi rijista da grass protocol shine πππ
https://app.getgrass.io/register/...
π Da farko zaku shiga wannan link dake akan computer dinku ta hanyar amfani da chrome browser, sannan kuyi rijista.
π Sai ku taba wajen connect, zai bukachi kuyi adding extension na grass protocol akan chrome browser dinku.
π Bayan kunyi adding extension akan chrome browser dinku, sai kuyi login, sannan kuyi connect.
π Shikenan zasu fara baku coin dinsu.
π Dole sai computer dinku ta kasance connected sannan coins din zasuchi gaba da karuwa. Kuna disconnecting network, zaku dakata da amsar coins.
π Ba dole bane barin computer a kunne kowanne lokachi, sannan ba dole bane barinta connected kowanne lokachi, amma dai barinta a kunne kuma connected shine zaisa kuna amsar coins din.
A yanzu akan computer kawai ake yinsa, amma nan gaba zasuyi application na wayoyin android da iOS. Wannan wata damace da mutum zai tara coins dinsu da yawa.
https://app.getgrass.io/register/...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Mubi
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |