Daga Taskar Wakilan Mu
08/07/2025
KUNGIYAR JIBWIS TA RUSA KWAMITOCIN AYYUKANTA A JIHAR NEJA.
Shugaban JIBWIS na jihar Neja Alhaji Hassan Nuhu Mayanan Minna ya rusa duk wasu kwamitoci Dake karkashin Kungiyar daga ranar wannan litanin 12/1/1447, dai dai da 7/7/2025,
Rusa kwamitocin ya biya bayan Sanya Wani Kwamiti da zaiyi Garanbawul Akan Ayyukan gudanarwar Kungiyar a jihar ta Neja,
A Wani bayanin da ya fito daga Shugaban ya nuna cewa ana nan ana tsara sabbin kwamitoci da za,a sanar da sunayen Shugaban ninsu tare Mambobinsu nan gaba kadan,
Asaboda haka bukaci yayan wannan Kungiya Mai Albarka da su ci gaba da bada hadin Kai tare da ci gaba da kokari wajan aikin da,awa Akan kitabuwas Sunnah da duk wasu Ayyuka na ci gaba Addinin Musulunci.
SA HANNU:
Mustapha Nasiru Batsari
Mataimakin Sakataren labarai na Jiha.
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
21st Zhul Qida, 1446H
19th May, 2025
SMS EPS 304
*Iska Mai karfi ta raba Wata al'umma da muhallinsu a garin Ibeto*
*Wata kungiya Mai suna SA unity mobilization a Kontagora ta gyara Wasu wutan solar*
*Sabon shugaban Yan kasuwa hausawa na jihar kogi ya nuna farinciki da zaben da aka Yi masa*
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
16th Zhul Qida, 1446H
14th May, 2025
SMS EPS 302
*An Nemi makiyaya da manoma su zauna lafiya a yayin da damuna ke Shirin kankama*
*Kungiyoyin noma sun kulla kawance da manoma a jihar neja*
*Drebobi sun koka akan zaluncin masu karbar jangali akan hanyar Jos zuwa calabar*
*Jamaa na cigaba da nuna damuwa game da hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya*
14/05/2025
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
5th Zhul Qida, 1446H
03rd May, 2025
SMS EPS 300
*An sace yarinya 'yar shekara 4 sannan aka Yi mata fyade*
*An bada sabon Sarkin hausawan fatakwal*
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
3rd Zhul Qida, 1446H
01st May, 2025
SMS EPS 299
*A yau Daya ga watan mayu ake bikin ranar ma'aikata ta duniya*
*Masana sunyi ittifakin cewa Sai an bi koyarwar addini sannan a iya magance matsalolin rashin tsaro*
*Ruwan sama yayi sanadin karyewar Wasu gadoji a jihar bauchi*
*Gwamnatin Bauchi tayi alwashin inganta wajen ya won bude Ido na yankari*
01/05/2025
TikTok · KingSMS Check out KingSMS’s video.
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
02nd Zhul Qida, 1446H
30th April, 2025
SMS EPS 298
*An ja hankalin Fulani makiyaya akan kiyaye hakkin juna tsakanin su da makiyaya*
*Har yanzu dai tsugune ba'ta kare ba kan batun zaben fidda yan takara na zaben kananan hukumomi a Jam'iyar APC*
*Shirin baiwa Yaya mata ilimi na AGILE ya baiwa mata damar cigaba da karatu*
*An shawarci hukumar cigaban yankin arewa maso gabas da suyi rijistar sabbin Yan gudun hijira domin basu kulawa*
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
29th Shawwal, 1446H
28th April, 2025
SMS EPS 297
*Al'umma na ta cigaba da fadin ra'ayin su akan rade radin cewa mataimakin gwamnan jihar neja yayi murabus daga aikinsa*
*Zaben fidda gwani na Jam'iyar APC a zaben kananan hukumomi ya bar baya da kura*
*Masu sauraro na ta aikowa da sakonnin jaje ga gidan rediyo prestige Dake Minna*
*DAGA TASKAR WAKILAN MU*
24th Shawwal, 1446H
23rd April, 2025
SMS EPS 294
*Dan majalisar Bosso Abu Gwamna yace ruwa Yana Daya daga cikin abinda al'umma s**a Fi bukata don yin rayuwa*
*An haska al'umar malumawa da gobirawa da hasken wutar lantarki a karamar hukumar mashegu*
23/04/2025
Alhmdulilah
Allah ya azurta abokin aikinmu Nuruddeen Isyaku Daza da samun karuwa na haihuwa a jiya talata.
An samu ɗiya macce, uwar da ɗiyar duk suna cikin ƙoshin lafiya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Minna