Taboo

Taboo

Share

15/07/2024

If you are an adult struggling to gain weight..please take this cereal with enough milk and thank me later

If your kids loves cereals do well to make this nutrient packed cereal or buy from people that sell them

You don’t need to add sugar to it…the tiger nut and dates are enough

Before you make it at home,make sure you have a very strong blender

2 cups of millet
2 cups of Guinea corn
2 cups of Yellow corn
1 cup of Oat
10 pieces of Dates
1/2 cup of Tigernut
1 cup of Groundnuts
1 cup of Rice

You can add more grains if you want
Soya beans,wheat etc

Photo credit and recipe: Kathy Ada Steven

29/09/2023

Ka Aikata Alkhairi, Ka yi fatan alkhairi, Ka yi tinanin alkhairi, Ka shuka alkhairi, Zaka girbi Alkairi duniya da lashira.
Allah kayimana Jagoranci a cikin Rayuwar mu da alkhairi.πŸ™πŸ™πŸ™
Barkan mu da Juma'ah Allah ya sadamu da alkhairi.πŸ™πŸ™πŸ™

Bada tsawo ake ganin wataba, Bada yawan ilimi ake gane imaniba, Bada yawan shekaru ake gane hankaliba, Ba da yawan kudi ake samun kwanciyar hankaliba, Ba da tsadar Asibiti ake samun lapiyaba, Ba da tsufa ake mutuwaba.
Muyi nazari kafin muyi aiki yan uwana.
πŸ•΅πŸ•΅πŸ•΅πŸ•΅. HAPPY JUMA'AT KAREEM.

18/09/2023

Kayi Ibada akan sharudai guda biyu:✌
1. Yinta da Ikhlasi.
2. Ynita akan Sunnah.

*Ka nemi yarda guda biyu:✌
1. Yardar Allah.
2. Yardar Iyaye.

*Ka roqi abubuwa guda biyu:✌
1. Samun Rahamar Allah.
2. Tsira daga Azabar Allah.

*Ka kare abubuwa guda biyu:✌
1. Addinin ka.
2. Mutuncin ka.

*Ka yaqi abubuwa guda biyu:✌
1. Jahilci.
2. Talauci.

*Kaci moriyar abubuwa guda biyu:✌
1. Lokaci.
2. Lafiya.

*Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu:✌
1. Kwanciyar Kabari.
2. Tashin Alkiyama.

*Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu:✌
1. Fadar gaskiya.
2. Rikon Amana.

*Ka rage abubuwa guda biyu:✌
1. Yawan cin abinci.
2. Yawan bacci.

*Ka yarda da abubuwa guda biyu:✌
1. Qaddara mai kyau.
2. Qaddara mara kyau.

*Ka fifita soyayya guda biyu:✌
1. Son Allah.
2. Son Manzon Allah.

*Ka siffantu da dabi'u guda biyu:✌
1. Ganin girman na sama.
2. Tausayawa na kasa.

*Ka nemi tsarin abubuwa guda biyu:✌
1. Shedanun cikin Aljanu.
2. Shedanun cikin Muatane.

*Ka sadaukar da rayuwarka akan abubuwa guda biyu:✌
1.Neman ilimi.
2. Yin aiki da ilimi.

*Ka shige gaba a wajan abubuwa guda biyu:*
1. Aikin Alkhairi.
2. Kira ga Alkhairi.

*Ina fatan zakuyi abu biyu:
1. Aiki da abinda saqon ya qunsa.
2. Turawa 'yan uwa domin su amfana.

ALLAH gafarta zubanmu.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Minna