Abukuta

Abukuta

Share

30/06/2026

anyi wani lokaci da ba kowa zai iya ganewa ba sai legend 🤣🤣🤣🤣🤣

25/06/2026

💥Ra'ayi

24/06/2026

•DA DUMI-DUMI

•Labari daga birnin Jos A yammacin jiya, Talata, Ash-Sheikh Muh'd Sani Yahaya Jingir ya karɓi baƙuncin ɗaya daga cikin manyan shugabannin ƙungiyar agaji ta International Committee of the Red Cross a ofishinsa da ke hedikwatar ƙungiyar Izalah ta Duniya 🌎 baki daya dake birnin Jos tarayyar Najeriya.

24/06/2026

Purple lovers 💜💜

24/06/2026

yan islamiyya kuzo kawo agajin gaggawa

24/06/2026

Allah yasa matanka ko budurwar ka wanda kake tare da ita tazama sanadiyyar shigan ka aljanna.🤲🤲🤲

24/06/2026

"Although I will still be practicing even as a Member because i know the skills that i have acquired, i have decided that I will sacrifice myself to achieve greater goals for our people. For that, i intend to sponsor at least 10 persons from Shiroro to study medicine and surgery in Nigerian universities. This is achievable because studying Medicine and Surgery in public university is even cheaper than studying CHEW for 3 years at private School of Health."

-Dr. Idris Ibrahim Kuta

23/06/2026

YANZU-YANZU: Babbar Kotun Tarayya ta tura Omoyele Sowore gidan yarin kuje kan zargin da DSS ke yi masa na kiran Tinubu da kalmar "Criminal."

Mai shari’a Justice Umar ya bayar da umarnin a garzaya da Sowore zuwa gidan yarin Kuje, yayin da ake ci gaba da sauraron shari’ar da ake yi masa.

23/06/2026

Fitaccen malamin Addinin musulunci a Najeriya, Sheikh Mansur Sokoto, cikin wani gajeren sako daya yada a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa “Me s**a ce game da Malamar Islamiyyah da aka yi wa kisan gila a Mararraban Jos?

Want your business to be the top-listed Media Company in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Shiroro
Minna