HausaSports.com
30/08/2020
Ina Samun Sauki Daga Cutar Korona – Pogba A Karon farko tun bayan da aka bayyana cewa ya kamu da cutar korona, dan wasa Pogba ya bayyana cewa yana samun sauki sosai daga cutar duk da cewa ba yajin wasu alamu da suke nuni da cewa yana dauke…
28/08/2020
CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai CHAMPIONS LEAGUE: UEFA tana la’akari da ci gaba da kafa-ɗaya a wasan Zakarun Turai. Shugaban UEFA, Aleksandr Ceferin, ya ce salon wasan zakarun turai ta Champions League kafa ɗaya wanda aka f…
26/08/2020
JOE HART: TOTTENHAM TA SHIRYA TA SAYE TSOHON MAI TSARON RAGAR KUNGIYAR KWALLON KAFA TA INGILA, MAN CITY DA KUMA BURNLEY. Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta shirya domin sayen tsohon mai tsoron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Man City da kuma Burnley wato Joe Hart.Mai tsaron raga Hart mai shekaru talatin da …
19/08/2020
RONALD KOEMAN YA AMINCE YA KARBI JAGORANCIN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARCELONA BAYAN KORAR SHUGABA SATIEN. Ronald koeman ya amince da dokokin da kungiyar ta Barcelona ta gindaya bayan president Joseph Bartomeu yace yana tunanin koeman shine wanda zai maye gurbin satien sannan ya jagorancin kungiyar a ka…
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Minna