ISAH Muhammad ADAM
11/05/2026
AN SHEKESHI BAYAN KAMASHI DA LEFIN YIN LEKEN ASIRI...
Matashi Erfan Shakourzadeh kwararran injiniya da yake aiki a Scientific Organization na kasar Iran, an k**a shi da laifi dumu dumu yana aikewa da bayanai akan na'urorin Tauraron Dan Adam na kasar Iran zuwa ga CIA na Amurka da kuma kasar Izra@ila...
A yau Litinin aka aika shi garin da baa dawo wa ta hanyar rataye shi a bainar jama’a bayan kammala zaman shari'ar da akayi masa tare da samun sa da laifi cike da hujjoji...
Hukumomi a Iran ko kadan basa ragwantawa duk wanda aka k**a da laifin leken asiri musamman idan an k**a mutum yana yiwa Izra@ila ko Amurka leken asiri...
Muna fatan Allah ya cigaba da tona asirin munafukan da suke aikin leken asiri a kasar Iran, sannan muna adduar Allah ya bamu shugabanni masu kishin Arewacin Najeriya...
To Madallah...
11/05/2026
"Na canja wurin katin zaɓena zuwa Abuja a shekarar 2023 saboda aikin ƙasa da aka ɗora mini / wata buƙatar ƙasa.
A lokacin ni ne ke kula da cibiyar tsaron yanar gizo ta ƙasa (National Cybersecurity Centre), inda nake sa ido kan sabar INEC yayin zaɓen 2023. Kuma nan take bayan na kammala wannan aiki, sai na mayar da katin zaɓen nawa zuwa Gombe." ~ Professor Isa Ali Pantami.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Maiduguri