BOLE Humanitarian Foundation
09/09/2024
21/11/2023
Neman Taimakon Gaggawa! Don Allah Al'umma 🙏
Wannan Bawan Allah Abdurrabba Idris Yahaya Yayi Karatu Jami’ar Bayero Dake Nan Kano, A Halin Yanzu Yana Fama Da Cutar Cancer Wadda Taci Karfin Sa Har Takai Idanun Sa Baya Gani Sai Dai Daya, A Madadin Abdulrabba Ina Neman Masa Taimakon Gun Al'ummar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ❤️.
Abdulrabba Yana Daga Cikin Best Graduating Student Na Kuma Guru Ne A Chemistry Kuma Mutum Ne Mai Kokarii Da Taimakon Abokan Karatun Sa! Nakan Tuna Yanda Ya Taimakeni A Wajen Koyamin Chemistry
Abin Tausayii, Ciwon Yanzu Yayi Tsananin Har Takai Rashin Kudin Aikin Da Za'ai Masa Yasa Sun Koma Gida Da Zama, Cutar Duk Ta Cinye Abunda Suke Dashii, A Halin Yanzu Suna Buƙatar Taimakon Don Biyan Kuɗin Aikin Da Za'ai Masa.
Idan Kuna Son Bada Gudummawar Ku, Ga Lambar Account Dinsa A Kasa:
Account Number: 3142608608
Bank Name: First bank
Account Name: Abdurrabba Idris Yahaya
Phone No:. 07066711067
Har Ila Yau, Ina Roƙonku Da Kuyi Sharing Wannan Post Din Ga Abokai, Da Dangi, Da Ya'n Uwa Domin Ceto Abdul
~ BBOLE Humanitarian Foundation
Click here to claim your Sponsored Listing.
Culinary Team
Attire
Website
Address
Maiduguri