Abu Rayhana Modu Muhammad
22/09/2022
Dama kasarmu Nigeria kaso hudu 4 ce.
1- A kwai yan " I pledge 2 Nigeria my country"
Wannan sune su Buhari da 'ya 'yan su,
2- A kwai 'yan "To be faithful loyal and honest,
"Wato Jami,an tsaro na gwabnati da makarabbansu,
3-A kwai kuma 'yan "To defend her unity, and uphold her honour and glory, " wannan sune yan kasuwa masu karfin jari irinsu malan Aliko dan gote,
4- Sai kuma namu kason, wato 'yan "so help me God. Mu "kenan talakawa,
Allah ka mana zabi mafi Alkairi a 2023.
Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Maiduguri
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |