KDK News -Blog

KDK News -Blog

Share

Photos from KDK News -Blog's post 29/07/2023

🔴Arsenal ta Kafa Mutum-Mutumin Wenger

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta Burtaniya, ta kafa mutum-mutumin tsohon kociyanta Ársene Wenger a wajen filin wasanta na Emirates.

Arsenal tace ta yi hakanne domin murnar gagarumar gudunmawar da Wenger ya bayar a lokacin da yake Ƙungiyar.

"A yau mun kafa mutum-mutumin Ársene Wenger domin murnar gagarumar gudummawa da ya ba wa ƙungiyarmu" in ji wata sanarwar da Arsenal ta wallafa a shafinta na Facebook da yammacin Juma'a.

📷- Arsenal

12/07/2023

Anata cece kuce a social media Akan batun yiwa maza wanki da matan aure keyi...

Meye ra ayinku akai?

26/06/2023

Tinubu ya sauya wa filayen jiragen sama suna Buhari, Awolowo, da sauransu [Duba cikakken jerin sunayen]

https://www.kdkhausa.com.ng/2023/06/tinubu-ya-sauya-wa-filayen-jiragen-sama.html

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Mashamari Ward
Maiduguri
600104