Golden Reporters NG

Golden Reporters NG

Share

03/04/2026

Kai Aljani Ilele Garkuwan mai caji knocksout Garkuwan
Musan Kaduna traditional boxing dambe

02/04/2026

KYAWUN DAN MACIJI: An K**a Wata Kyakkyawar Budurwa A Tashar Mota A Kano Za Ta Kaiwa 'Ýàn Biñdiga Alburusai A Katsina

Jami'an tsaro sun k**a wata matashiya mai suna Nafisa Usman mai shekaru 25 da alburusai na bindiga zata kai wa barayin daji.

An k**a Nafisa a tashar mota na unguwa uku dake birnin Kano bayan an kawo mata harsashin daga garin Lafia na jihar Nasarawa, ita kuma zata kai garin Kankara na jihar Katsina.

Nafisa ta ce asalinta 'yar garin Kankara ce a jihar Katsina, kuma a yanzu ta shiga wata na hudu kenan a wannan bakar sana'a na safaran mak**ai zuwa ga barayin daji.

A cewarta wani Soja ne yake kawo mata mak**an, sannan wani dan kasuwa ne a Kano ya shigar da ita cikin wannan mummunan sana'a

A tunaninku son zuciya ne ko kuncin rayuwa ne ya jefa wannan budurwa cikin sana'ar safaran mak**ai?

Amma ba shakka wannan taci amanar zuriyarta gabaki daya

Allah Ya shiryar da ita, da masu hali irin nata.

Daga Datti Assalafiy

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Maiduguri