Henna design made by Rukayya Othman

Henna design made by Rukayya  Othman

Share

02/04/2024

Slm. Barkan mu da.shan ruwa dafatan kowa.lafiya . πŸ€—
Ina yan Maiduguri yan matan Maiduguri masu aji ga kyew ga kwaliyya πŸ₯° .
Toh fah sallah ya kawo kai ayi sauri a yi booking na henna masu kyew wanda idan mijinki ya ganni koh saurayinki hmmmm toh fah ba magana .
Duk mai so tayi min magana . Ina nan jiranka πŸ€—πŸ₯° .
Ahuta lafiyaπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

20/10/2022

Slm bar Kan ku da war haka mata masu albarka yau na kawo muku sabon man gashi Mai matukar kyew ga arha Wanda take so tayi min magana . Yana sa laushi da Kuma gashi yayi tsawo . Kuma anti dandruff neπŸ₯° Kar kubari abaku labari πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Photos from Henna design made by Rukayya  Othman's post 05/04/2022

Salam alaikum Barka kan ku warhaka , ya azumi ya ibada Allah ya amsamana aduar mu amin . Henna design kenan kowa ta zabi Wanda ya mata πŸ₯°πŸ’– na sallah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Unimaid Quarter's
Maiduguri