Habiba Maina
22/06/2026
Tom bara dai nayi shiru🤐 yanzu idan nayi magana za’a ce banyi aure ba tukun.
Tabbasa haka addini ya ce amma ni yadda nake son cikin nan nawa dole ne ma in dafa don na tsani abincin waje.
Kuma ma duk wacce aka koyawa aiki a gida bata korafin aiki sai in ta gaji ko bata da lafiya
Rijalu ku kara aure kowacce mace da arzikinta, idan kana da daya bakayi arziki ba ka kara ta biyu idan bakayi ba ka kara ta uku idan ita ma baka yi ba ka cika ta hudu idan ita ma babu haske sai ka zabi masu dama dama kayi Minus -2 😴Amma ku daina bari kanku yana murfi🚶🏽♀️
Kummalon safenku 🫖
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Maiduguri
600211