Umdahu Standard Vision
19/03/2026
Yanzu-Yanzu: Dakarun sojin Najeriya sun ragargaji yan ta'addan Boko Haram yayin wani artabu a garin Kudokurgu dake jihar Borno.
A wani Atisayen haɗin kai tsakanin dakarun sojin sama da na kasa mai take HAƊIN KAI yan ta'addan Boko Haram sun sha kashi a hannun jami'an soji.
Kimanin yan ta'adda mutum 75 ne ya baƙu ci ƙiyama bayan tsananin wuta da s**a ji daga jami'an tsaro.
14/03/2026
Facebook Voting for Nigeria President
Major Hamza Almustapha Vs Bola Ahmed Tinubu
I need 1M votes for Major Dr. Hamza Al-Mustapha
27/02/2026
🔥 SAKO MAI ƘARFI ZUWA GA MANYAN AREWA 🔥
Ya ku gwamnoni, ministoci, shugabanni da malamai na Arewa…
Shin zuciyarku bata motsa ba ganin yadda ake zubar da jinin ‘yan uwanmu?
Shiru ba mafita bane.
Shiru yana kara ba azzalumi ƙarfi.
Al’umma tana kallonku.
Tarihi zai rubuta abin da kuka yi… ko abin da kuka kasa yi.
Mu ba ma neman tashin hankali.
Muna neman adalci.
Muna neman kariya.
Muna neman a tsaya tsayin daka wajen kare rayukan bayin Allah.
Idan ba ku yi magana ba, ku sani cewa Allah Mai Adalci yana gani.
Kuma akwai ranar da kowa zai tsaya gabanSa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Jiddari Opp Sentral Mosque
Maiduguri