3SP
03/10/2023
Cikin Hotuna:
Mai girma gwamnan jihar Kano Injiniya. Abba Kabir Yusif. Ya karbi Bakuncin Malam Sayyed. AbdulRahaman Kurt. Member na Darectocin hukumar shari'a da Cigaban al-ummah ta kasar Turkiya. A ofishin sa dake Birnin tarayya, Abuja.
Sayyed. AbdulRahaman ally shine mutum Mafi kusanci ga shugaban kasar Turkiya Recep Tayyib Erdogan. kuma daya Daga cikin yan ajin farko da sukafi kowa yenke hukunci a Jamhuriyar musulunci ta kasar Turkiya.
Muna rokon Allah ya tabbatarwa mai girma Zabin kanawa Nasara
Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina