Al-Infaq Foundation

Al-Infaq Foundation

Share

12/03/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN!

Allah Ya yi wa Malama Shafa’atu Abubakar Gagare rasuwa bayan gajeruwar rashin lafiya da ta samu bayan ta haihu.

Marigayiyar ƙanwace ga Alh. Abubakar Abubakar Gagare, Principal Accountant na LGEA Funtua.

Za a gudanar da Sallar Jana’iza da misalin ƙarfe 2:30 na rana a Layin Alh. Mati Bamba.

Muna addu’ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata kurakuranta, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarta.

Allah Ya ba iyalai da ‘yan uwa da abokan arziki haƙurin jure wannan babban rashi.

Allah Ya albarkaci abin da ta bari, Mu kuma idan tamu ta zo, Allah Ya sa mu cika da kyau da imani. Ameen.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Katsina