Solidarity Innovations
21/08/2025
18/08/2025
Yayin da AfCFTA ke ƙara sauyawa wajen kawo canje-canjen kasuwancin duniya, ƙananan da matsakaitan masana’antu (MSMEs) musamman na Najeriya ba wai su na da bukatar damar shiga ba ne kawai— A'a ,suna bukatar jagora. A Solidarity Innovation, muna horar da ’yan kasuwa kan yadda za su dace da ƙa’idojin AfCFTA domin su iya cin gajiyar sabbin damar kasuwanci.
Shin kasuwancinku ya shirya don AfCFTA?
Aiko mana da saƙo kai tsaye don mu nuna muku yadda za mu taimaka ma ka/ki wajan shirya kasuwancin ku domin cin gajiyar kasuwancin nahiyar Afirka watau (AfCFTA).
18/08/2025
As AfCFTA speeds up amidst global trade shifts, Nigerian MSMEs need more than access—they need guidance. At Solidarity Innovation, we equip businesses with AfCFTA compliance skills to seize new market opportunities. Are you AfCFTA-ready?
DM us to learn how we can prepare your MSME for continental trade.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Address
No 5, Bayajidda Street Katsina
Katsina