GEFE TV & RADIO
27/03/2026
Kotu a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah daga zargin almundahana
Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Maitama a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah, daga zargin damfarar Naira biliyan 2.5 bayan cimma yarjejeniya da gwamnati.
Kotun ta yanke hukuncin ne bayan gwamnati ta tabbatar da cewa an mayar da kuɗaɗen da ake zargin an handame, lamarin da ya sa aka soke tuhumar da ake yi mata da abokiyar aikinta.
Sai dai kotun ta k**a wasu kamfanoni biyu da aka yi amfani da su wajen aikata laifin, inda ta same su da laifi tare da umartar su biya Naira biliyan 1.2 ga gwamnati.
Haka kuma, kotun ta umarci a kwace wasu Naira miliyan 780 da aka samu yayin bincike, wanda hakan na daga cikin shirin sulhun da aka cimma tsakanin ɓangarorin.
04/01/2026
https://youtu.be/p3KT0C95yIM?si=ZW0nG9jS7J3JY5Fu
HUDUBA MAI TAKEN ALAKAR IMANI DA TAUHIDI DA HALAYE MASU KYAU TARE DA SHEIK AMINU IBRAHIM DAURAWA Enjoy the videos and music that you love, upload original content and share it all with friends, family and the world on YouTube.
10/12/2024
Mun samu nasarar k**a masu kai wa ɓarayin daji wato kidnappers Uniform din sojoji don shigar burtu wajen yin ta'addanci. Yayin bincike mun same su da Uniforms guda 15 (daya na Police) sai boot guda biyu.
Inji jami'in hudda da jama'a na rundunar yan'sanda ta jahar katsina abubakar aliyu
13/03/2023
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce a yanzu al’ummar kasar za su iya ci gaba da amfanin da tsofaffin takardun kudi na naira 200, da 500 da kuma 1,000.
06/03/2023
GREEN HOUSE KATSINA
SHAGON MATIRIYAL NA MATA KUMA AKWAI LANDIN KOWANE KALA KUKESO
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Katsina