Tambari FORUM

Tambari FORUM

Share

27/03/2024

Opay basu gudu ba, sun sanar a page dinsu cewar upgrading suke yi.
✍️NIA
@2024

23/03/2024

Kawai fa dukanta mijin yayi, ba kasheta yayi ba, kamar yadda suke kashe mu kuma a goya musu baya ba. Amma duk sun dame mu da ihu.
✍️NIA
@2024

19/03/2024

Yau dai na yiwa mayun kankara murna, yau dai mutum duk maitar son sanyinsa sai ya hakura da kankara. 🙆‍♂️🙆‍♂️
✍️NIA
@2024

10/03/2024

Duk lokacin da dan siyasa ya raina me gadin akwatin zaben sa. Daga ranar zai yi sallama da kujerarsa.
✍️NIA
@2024

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Zaria Road Kano
Kano