Muryar Arewa Reporters

Muryar Arewa Reporters

Share

Photos from Muryar Arewa Reporters's post 18/01/2026

Uku daga cikin yarjejeniyoyin da Abba Kabir Yusuf yarattabawa hannu a fadar shugaban kasa su ne .

Na 1 zai koma jam'iyyar APC a karshen wata na uku da shigar sa ofis.

Na 2 ba zai taba masarauta ba tun da ba kuri'a ce ta shigar da shi ofis ba alfarma ce ta shugaban kasa.

Na 3 zai karkade littafin tuhumar da ake yi wa uban gidan sa na dibar kudaden kananan hukumomi har Naira miliyan 70-70 wadan da yakwashe yaje yayi takarar shugaban kasa da su a jihar Lagos.

Awa biyu da rattaba hannun sa a cikin dare fadar shugaban kasa ta umarci alkalan kotun koli ta tabbatar da Abba a matsayin gwamnan kano.

In kun tuna jama'a a lokacin da aka je kotuna 2 tuni har jami'an gwamnatin Abba sun yi nisa wajen cefanar da kayan gwamnatin kano a ma'aikatun su da nufin gafiya ta tsira da na bakin ta.

Don haka masu tunanin cewa wai Abba in ya koma cikin jam'iyyar APC zai dawo da mai martaba sarkin kan Alhaji Aminu Adamu Abdullahi Bayero su daina.

Ba don komai ba sai don saba alkawarin da Abba yayi tun da farko. Don haka yanda kotun koli ta tabbatar da Abba wanda yakawo karshen shari'ar sa da jam'iyyar APC.

Bayanan sirri sun tabbatar da cewa kotun koli za a baiwa umarni ta dawo da mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Adamu Abdullahi Bayero.

In ta dawo da shi shi ke nan sunusin kano ya tafi ke nan har gaban abada.

Amma in Abba ne yadawo da shi, to sunusi yana da iko da kuma damar ci gaba da shari'a.

Kowa ya kwantar da hankalin sa da yardar ALLAH wannan shi ne abin da zai faru.

17/01/2026

Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
Gawarwakin mutanen da aka shikenan a unguwar dorayi

16/01/2026
16/01/2026

Akwai Wani Abu, idan akan same shi ana murna, idan aka rabu dashi ma murna ake, menene shi?

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano