Almiftah Watch
11/12/2025
https://youtu.be/WktSNZY8H9w?si=FFiIsWhTwdwEePkG
Kisan-kiyashin ƴan shi'a mabiya Shaikh Ibrahim El'zakzaky.
December 12, 2025 Shekaru 10 kenan da kisan-kiyashin da aka yi wa ƴan shi'a mabiya Shaikh Ibrahim El'zakzaky. Kisan da ya yi sanadin mutuwar mutum sama da 1,000, kamar yadda s...
07/05/2025
Bayan tsawon lokaci ba tare da jinmu ba, to yanzu munkomo bakin aiki. Sai dai mun sauyawa shafin suna zuwa Almiftah Watch. A yanzu shafin ya ɗau sabon salo. Za mu dawo sanya tarihin ƙasashe da mashahuran mutane da kuma hirarraki kan abubuwa da suke da alaƙa da ilimi. Ku ci gaba da bibiyarmu a nan da kuma shafinmu na YouTube.
Muna tare bai sake Nina bankuma yi yaji ba.
23/09/2019
Gwamnan jihar Kaduna Malam nasir el rufa'i ya cika alkawarin da yayi Na Kai dansa Makarantar gwamnati.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Juma'a Mosque
Kano