Alkanawy Tech Tutorials

Alkanawy Tech Tutorials

Share

Kasuwanci Online: Yadda Ake Siyo Kaya Ta Online Daga China a Kawo Maka Su Har Gida 05/04/2022

Kasuwanci Online: Yadda Ake Siyo Kaya Ta Online Daga China a Kawo Maka Su Har Gida.

Ku shiga ku karanta 👇

Kasuwanci Online: Yadda Ake Siyo Kaya Ta Online Daga China a Kawo Maka Su Har Gida Assalamu Alaikum! 'Yan Uwa barkanmu da wannan lokaci, tare da fatan kuna cikin koshin lafiya, Yau ina tafe ne da bayanin yadda za kuna siyo...

Kasuwanci Online: Bayanin Yadda Ake Siyan Kaya Ta AliExpress Cikin Rahusa A Kawo Maka Shi Har Gida 05/04/2022

Kasuwanci Online: Bayanin Yadda Ake Siyan Kaya Ta AliExpress Cikin Rahusa A Kawo Maka Shi Har Gida.

Shiga ku karanta 👇

Kasuwanci Online: Bayanin Yadda Ake Siyan Kaya Ta AliExpress Cikin Rahusa A Kawo Maka Shi Har Gida Assalamu Alaikum ! 'Yan Uwa barkanmu da wannan lokacin tare da fatan kuna cikin koshin lafiya Kamar yadda bayanai s**a gabata a Posting di...

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Uku (3) 27/02/2022

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Uku (3)

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Uku (3) Kai matsaloli gasu nan dai birjik babu wanda babu, kuma ana samun su ta kowanne bangare daga cikin jinsi biyun na mata da maza Wanda sam ha...

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Farko (1) 16/02/2022

KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel)

Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi.

Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwar zamani ta yi awon gaba da al'ummar wannan zamani, musamman matasa maza da mata bisa yanda zuciyoyinsu s**a kangare bisa kuruwar shaidan da ya busa, duk sa'adda na kalli matashi ko matashiya da kallo na basira, kallo na hikima na fahimci ba a kan turba suke ba sai tausayinsu da tausayin iyayensu ya k**a ni. Domin na san komai daren dadewa sai sun koka da irin gurbatacciyar rayuwar da s**a kasance a kai...

*Shiga Ku Karanata* 👇👇

Hausa Novel: KUKAN KURCIYA... Na Assama'u Ibrahim Badamasi. Kashi Na Farko (1) KUKAN KURCIYA.... (Hausa Novel) Marubuciya: Assama'u Ibrahim Badamasi. Zaune nake ina faman zabga tunani bisa yanda guguwar zamani ta yi a...

Novel: Littafin "HUDUBA" Kashi Na Farko Na Mrs Jamil 08/07/2020

Sabon littafi nai suna HUDUBA.

Novel: Littafin "HUDUBA" Kashi Na Farko Na Mrs Jamil A blog about social networking, web design, and News in hausa language.

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano