Shaykh Muhammad Bin Uthman

Shaykh Muhammad Bin Uthman

Share

20/06/2026

Daga Ƙasar Istanbul,
Ziyarar Tarihi.

20/06/2026

Muhadara a Istanbul.

09/06/2026

GET IT RIGHT
Own money positively but DON’T be owned by money negatively. The consequential eventuality of the latter is certainly grim

07/06/2026

MAHANGA

Allah Maɗaukaki Ya ce:

﴿ثُمَّ أَتِمُّوا الصِّيَامَ إِلَى اللَّيْلِ﴾
البقرة:١٨٧
Fassara: ”Sannan kuma ku cika azumi har izuwa dare”

Tambaya:
Yaushe ne dare a nan?
Da yamma bayan faɗuwar rana ko kuwa cikin dare yanda bahaushe ya fahimta a al’adance?

Amsa:
Karantarwar Annabi(SAW) ta nuna ma duk mai imani kuma mai riƙo da al-Ƙur’ani na gaskiya cewa dare a nan bayan faɗuwar rana ne.

Allah KA tsare dukkanin Musulmi daga ɓata

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Kano