Sadeeq Anas

Sadeeq Anas

Share

13/11/2024

In Sha Allah 'Yan Social Media Zasuci Ribar HaΖ™uri da Juriya🀲🏻

Photos from Sadeeq Anas's post 11/11/2024

Wannan tsoho ne faπŸ˜‚

11/11/2024

Karka cuci kowa ,karka yiwa kowa fatan sharri karka shiga harkar kowa ,
Kazauna mtsayin da Allah y ajjeka !!
Alhamdullah Allah Muna gdy a gareka Da baka barmu da iya warmu ba !!
Barka da hutun karshen mako

09/11/2024

May God protect us from eyes of the enemies. Allah kasa mudace Allah Yakaremin Ku Masoyana Inaiwa Kowa Fatan Alkairi 🀲🏻✊🏾

09/11/2024

*Assalamu Alaikum*

*Ya Allah muna rokonka duk Tsananin Rayuwa ka barmu da Imaninmu, ka karemu daga dukkan Sharri ameen πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»*

Inaimuku Fatan Alheri Masoyana

08/11/2024

Alkawari Nada Mutukar Muhimmanci ...Cika Shi Kalama Ce Ta MUMINI Inaiwa Kowa Barka Da Juma’a Allah Yasa Mucika Da Imani 🀲🏻

07/11/2024

Bi A Hankali Wurin Tozarta Mutane Akwai Wasu Bayin Allah Duk Lokachin Da Kayi Kokarin Tozartasu Kaine Zaka Wulakanta πŸ‘οΈπŸ§πŸΌ

07/11/2024

Umar bush abin tsoron neπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Photos from Sadeeq Anas's post 07/11/2024

Allah ka iya mana abunda baxamu iyaba 🀲🏻🀲🏻

07/11/2024

This drama sweet me oo🀣🀣

06/11/2024

Aslm Barka Da Warhaka Yan uwana Mutanan Duniya inaso Nayi Amfani Da Wan Nan Dama Domin Tunatar Damu Kan Cewa Allah Subhanahu Wata'ala Baya Sabon Aiki Dukkan Abunda Zaiyi Yariga Da Yayi Don Haka Mudaina Ja ' Da ikon Allah Mudaina Jada ikon Allah
Idan Allah Yabawa Dan Uwanka Mulki
Ko Sarauta Ko ilimi Ko Karatu Ko Yayi Masa Baiwa Kan Komi Karka Yi Kyashi Bawai Shine Yabawa Kansa Ba Allah Ne Yayi Hakan idan Har Kayarda Da Allah Toh Kakuma Yarda Samu Darashi Dukka Nasa Ne Don Haka Mu Kyautata Mu'Amala Muyiwa Kowa Kyakyawan Zato Tareda Fatan Allhairi idan Yakasanchi Zuciyoyin Mu Haka Toh Wallahi Kullum Zamu Kasance Cikin Farin Ciki inaima Al Umma Baki Daya Fatan Nasara Allah Yayi Dawwamar Farin Cikin Zukatan Mu Amen Shumma Amenn πŸ™

06/11/2024

In kabari yunwa takasheka wuta zaka shiga πŸ˜‚

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano