Matasa360
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sadiq Muhammad Ali, Abdullahi Shehu
Your are welcome
09/10/2024
Wallahi watarana da Auren wani namiji gwanda zama gida. Abasu diyar mutane suje su hargitsa mata rayuwa. Kaga yarinya k**ar tsawa ta fado mata. sa boda zalunci. Yi bincike kafin aure kada sun diyanku suyi aure ya dibeku ko kwadayi ya kaiku babu bincike.
23/09/2024
Abokan gaba sun kashe jagoran ƴanfashi Kachalla Tukur Sharme a Kaduna, in ji gwamnatin jihar
Ƙarin bayani: https://bbc.in/3XAoAdx
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Website
Address
Old Airport, Kano
Kano