Muhammad Dahiru

Muhammad Dahiru

Share

31/03/2026

Hausa Islamic Quiz

30/03/2026

DA. ƊUMI-ƊUMI: Gawuna ya fice daga jam'iyyar APC

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi murabus daga zama ɗan jam'iyyar APC mulki.

DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa Gawuna, a takardar ficewa daga jam'iyyar da ya aikewa shugaban APC na mazaɓarsa ta Gawuna, mai dauke da kwanan watan 29 ga watan Maris, ya ce matakin da ya ɗauka na ƙashin kansa ne.

Sai dai ba a san jam'iyyar da Gawuna, zai koma ba amma akwai jita-jita mai ƙarfi cewa zai koma jam'iyyar ADC, har ma rahotanni sun bayyana cewa zai hana da tsohon gwamnan jihar, Rabi'u Musa Kwankwaso a gidan sa na Miller Road a yau Litinin da daddare.

Me za ku ce?

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano