Fkdproduction

Fkdproduction

Share

29/09/2024

Inn sha Allah 3 ga watan October zamu fara daukar wannan gawurtaccen shirin dakuka dade kuna jira🙌🏻

Bayan dogon lokaci da muka dauka baku jimu ba,hakan ya biyo bayan tsayawa mu Taje kuma mu tsefe muku labarin ALAQA SEASON 5

Muna da karfin gwiwa zamu nishadantar daku fiye da na baya

Sannan nan bada jimawa ba zamu sanar daku lokacin da zamu fara kawo muku shi akan YouTube channel dinmu mai suna ALI NUHU CHANNEL

Ku cigaba da kasancewa damu




PRODUCERS



DIRECTORS

28/05/2023

Wannan shi ne shafin sada zumunta na FKD Production a Instagram

Photos from Fkdproduction's post 24/03/2022

ALAQA Web Series Season 2


ALAQA Season 2 is Loading.....

Starring : @


Prod Manager :


Props & Set :


Sound :


Make Up :


Screenplay:





Costumiers :



Welfare :


BTS :


Light :


Continuity :


DOP :



Production Coordinator


Publicity :


Asst Directors :



Producers :



Publicity:


Story and Directed by :


Sponsorship Partners :



Hashtag 👇

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


46 Lawan Dambazau Road, Layin IG
Kano
700224