Zadpay store
⚠️ BA NA CIKA RUBUTU A SOCIAL MEDIA BA… AMMA YAU DOLE NE ⚠️
Nigeria na cikin wani hali mai tayar da hankali, musamman a Arewa. Akwai wasu da ke ƙoƙarin raba ƙasa gida biyu ta fuskar addini da yare… kuma wannan ba sabon abu bane—an daɗe ana shirya shi.
Abin takaici, wasu daga cikin ‘yan siyasa ba su damu da makomar al’umma ba. Abin da ya dame su kawai shine: “Me zan samu?”
Mu kuma muna ta kallon abin yana faruwa… mun manta da kare asalinmu, mun koma tunanin abin da za mu ci yau kawai.
Ku tuna: mutane ne za ku jagoranta, ba aljannu ba. Idan zaman lafiya ya lalace, me zai rage?
👉 Lokaci ya yi da za mu farka. Mu tashi mu kare kanmu da makomarmu.✍️
💥 MUNA SARAI WAYAN COINS DIN ZASU FASHE. ZA'AYI(LAUNCHING DINSU) a cikin kwana 6 mai zuwa👇
📌TAPSWAP,💵 AVACOINS
💥Opay Digital bank ✍️ Susanar da Haramta yin harka cryptocurrency ko visual Currency da account dinta. Idan kayi zasu rofe🔒 account din. Period
CBN TATSAYAR DA OPAY, KUDA BANK, MONIEPOINT, DA PALM PAY BUDE SABO PERSONAL ACCOUNT✋SBD WASU DALILAI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Mariri Maiduguri Road Kano
Kano
7100