Fasaha English and Computer Academy -FECA

Fasaha English and Computer Academy -FECA

Share

24/06/2025

Zamu koyar da ilimin Computer kyauta musamman ga matasa tare da hadin gwiwar Sharu Saraki Computer Training Institute, Kano.
Za’a koyar da wannan karatu a aikace ta hanyar anfani da komputoci na zamani acikin lokaci kalilan.

Mutum zai iya daukan yin Karatu Alhamis da Juma’a ko kuma Asabar da Lahadi.

Don shiga tsarin mai bukata zai mallaki fom ne kawai akan Naira Dubu biyu. Don siyan fom sai a garzaya makarantar Sheikh Ishaq Rabiu College dake Gorondutse jikin masallacin Halifa Sheikh Isyaka Rabiu Gorondutse ko a kira lambar waya 0703 773 7736 ko 08029333956 don karin bayani.

Ilimin Komputa dai Shine Gishirin Rayuwa.

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


No 4 Muhammadu Buhari Way, Kabuga
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 08:00 - 17:00
Sunday 08:00 - 17:00