Solacebase Hausa
11/05/2026
Yanzu-Yanzu: JAMB ta rike maki 150 a matsayin mafi karanci domin shiga jami’a
Yanzu-Yanzu: JAMB ta rike maki 150 a matsayin mafi karanci domin shiga jami’a - Solacebase Hausa Hukumar Shiga Jami’a da Jarrabawar Shiga Manyan Makarantun gaba da Sakandire(JAMB) a bana ma ta amince da maki 150 a matsayin mafi karancin maki na shiga jami’o’in Najeriya a zangon karatu na shekarar 2026/27. An sanar da wannan hukuncin ne a ranar Litinin a taron da hukumar ke yi na shekara-s...
10/05/2026
Shida daga cikin ‘yan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya sun janye wa Shekarau
Shida daga cikin ‘yan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya sun janye wa Shekarau - Solacebase Hausa ‘Yan takara shida da ke neman tikitin Sanatan Kano ta Tsakiya a jam’iyyar APC sun janye domin mara wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, baya, bayan wani taron sulhu da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya jagoranta a Masaukin Gwamnan Kano da ke Abuja. Da yake magana a madadin ‘yan takarar, Us...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Murtala Muhammad Way
Kano
234001