UKOmaGer
02/07/2024
SAWARA TARE DA JANHANKALI AKAN MASU MINNING.
Kullun 'yan damfara kara sababbun dubaru na hanyoyin s**e domin su rabaku da kudadan ku Kuma su yaudari k**ar yanda minning yayi karfi a kasar nan tamu a yanzu zakaga akwai minning na gaskiya kuma akwai na karya, na karya ma sunfi yawan gaske kuma ya k**ata mutane suga ne na karya Kuma suga ne na gaskiya idan har mutum zai yi Yana dakyau mutum ya shi Kafi kayi ko kiyi Kuma,
kugane wani abu wannan da kuke ganisa a ciki kaso 100% idan ka cire kaso15% daga cikinsa shine gaskiya sauran kaso 85% karya ne kuma yaudarar mutane ake Raina mana hankali, kuma ana karuwa ne akwai da mu, kaga kenan su suke karuwa da kai bawai kai bane kake karuwa dasu kawai wahala kake sha kana 6ata lokacinka da kudin kunga kenan ku daina Raina kudin data da kuke sakawa shima kudine ai Allah yasa mudace.
16/06/2024
Shin ko kun San da suna da matukkar illoli idan aka konasu a wuta wajan yin Babbaka sallah laiyya Kuma nada hadari gaske ga lafiya a gangar jikin Dan Adam?
Taya na da illolin daban-daban tare da cuttuka masu yawa Wanda suke k**a mutane, dan haka amfani da ita wajan yin girki ko Babbaka babban laifine Kuma ya k**ata mutane su kiyaye amfani da ita, Kuma babbar ita Taya shine hayakinta shine Mafi illar a cikinta wadansu sinadarai masu cutar a cikinta sai a kiyaye.
Leda ita ma tana da nata illolin Kuma itama tana da wadansu sinadarai masu karfi Wanda su sukan iya cutar da Al-ummar Wanda wasu mutane suke cewa su dole sai sunyi amfani dasu wajan yin girki ko Babbaka da irin wannan lokaci na sallah babba duk da haka wasu sukan iya amfani da Leda kullum saboda basu da kudin siyan icce ko mak**ashi Kunna wuta to mu sani cewa ita ma tana haifar mana da cuttuka Wanda bamu sani ba Kuma muke shakar iska hayakinsu.
Duk kusan illolin su daya tsakanin Leda da Taya Kuma acikinsu wani yafi wani illar Amma Kuma kowane na iya cutar da jama'a na iya sak**a ka cutar da bakayi tinaninta ba idan haka Muna kira da Jan hankali da kira da hukumomin kare lafiya da ita gwamnati a Saka ido akan masu yin babbakar sallah laiyya Wanda suke yin amfani da irin wadannan abuguwa masu tarin matsallolin masu yawa Kuma masu barazana da rayukan mutane, don haka jama'a a kiyaye a kula Karin bayani a tambayi masana A Kai wannan batun.
Marasa lafiya na gida da na asibi Allah ka basu lafiya masu lafiya Ya Allah ka inganta musu lafiya Kuma duk abinda da za iya barazana ko ya cutar da mutane ya Allah ka kare mu daga wannan abun ki. Amin
Engr. Umar Abubakar Rijiyar Lemo ✍️
https://www.facebook.com/profile.php?id=100083555263272
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
No 2Uk Rijiyar Lemo
Kano
11/06/2024