Indaranka

Indaranka

Share

17/07/2026

Yan Bindiga Sun Tilastawa Mazauna Ƙauyukan Tserewa Daga Gidajensu A Benue https://indaranka.com/2026/07/17/yan-bindiga-sun-tilastawa-mazauna-%c6%99auyukan-tserewa-daga-gidajensu-a-benue/

16/07/2026

Dakarun Sun Dakile Harin 'Yanta'adda A Iyakar Kano Da Katsina https://indaranka.com/2026/07/17/dakarun-sun-dakile-harin-yantaadda-a-iyakar-kano-da-katsina/

16/07/2026

Kotu Ta Haramtawa Jami'an FRSC (Road Safety) Tare Motoci A Titunan Kano https://indaranka.com/2026/07/16/kotu-ta-haramtawa-jamian-frsc-road-safety-tare-motoci-a-titunan-kano/

16/07/2026

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana haramta sana'ar tura fina-finai da waƙoƙi (downloading) a faɗin ƙananan hukumomi 44 na jihar.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Mataimakin Babban Kwamandan Hukumar, Dakta Mujahidden Aminuddeen, ya aikewa da Jaridar INDA RANKA.

A cewarsa, binciken da hukumar ta gudanar ya nuna cewa wasu masu wannan sana'a na amfani da ita a matsayin mafaka wajen yaɗa fina-finan batsa, lamarin da ya ce hukumar ba za ta lamunta ba.

Sanarwar ta ƙara da cewa an umarci jami'an Hisbah da su k**a duk wanda aka samu yana gudanar da wannan sana'a tare da gurfanar da shi a gaban kotu domin fuskantar hukunci bisa tanadin doka.

16/07/2026

"Martanin Gwamna Abba Kabir Yusuf, na jihar Kano ga dan takarar gwamnan na jam'iyyar NDC Aminu Abdussalam Gwarzo.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


NO. 525 Yan Awaki Road Apposite Move On Print
Kano