Baffa Bbw

Baffa Bbw

Share

Photos from Baffa B*w's post 25/09/2025

ABIN FARIN CIKI

Maigirma Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf (Sardaunan Zamanin mu) ya kaddamar da fitar da kudi Naira Biliyon biyar domin biyan tsofin ma'aikata da s**ayi ritaya da ma'aikatan da s**a mutu hakkokinsu a karo na biyar kenan, wanda tsohuwar Gwamnatin Ganduje ta gagara biya

Sannan Maigirma Gwamna ya umarci babban akawun jihar Kano da Kwamishinan Kudi su fara shirin biyan tsofin ma'aikatan hakkinsu a karo na shida

Zuwa yanzu Abban Kanawa kuma Sardaunan Zamanin mu ya biya tsofin ma'aikatan jihar Kano da s**ayi ritaya da wadanda s**a mutu kudin da ya kai Naira Biliyon 27 cikin Naira Biliyon 48 da suke bin tsohuwar Gwamnatin Ganduje

Abban Kanawa ya sa Dattawa murna da farin ciki, hakika Allah Ya yi alkawarin taimakon duk wanda ya taimaki na kasa da shi

17/09/2025

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano
Kano