V.G.N Enjoinment
14/04/2025
Amb Shehu Rabi'u The Commandant of Vigilante group Kano State
23/05/2022
GYARA KAYANKA BAZAI ZAMTO SAUKE MURABABA
INA MAI BAIWA GWAMNATIN NIGERIA SHAWARA MUSAMMAN HUKUMAR E.F.C.C, Amatsayina na dan najeriya
Zance ne akan Ahmed Idris tsohon accountant general wanda ake zargi da badakalar kudi ta nairia biliyan 80
Wannan ginin dakuke gani yana daya daga cikin gurin dayagina a lokacin da yana kan karagar mulki tare da mota kirar hilux wannan waje yananan a ladanai kan titin ring road gezawa local government, kano
Ya kamata hukumar e.f.c.c tasakasu a cikin malarta domin gudanar da bincike yanda ya kamata, domin mu 'yan kasa ne nagari bazamu yarda wani ko wata suci amanar kasarmu ta gado ba ma'ana najeriya
Allah yasa sakon ya isa a inda akeso yaje
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Nassarawa Kano
Kano