Sheikh Abba Adam Koki

Sheikh Abba Adam Koki

Share

10/07/2026

Assalam alaikum wa rahamatullah
Da fatan kuna lafiya Allah Kara mana lafiya da zaman lafiya kasar Mu Baki daya.
Ina sanar da Yan uwa masu Albarka yau Juma’a 10/7/2026 babu Tafsir online kamar yadda aka sabo da uzuri sai mako mai zuwa insha Allah.
Una godiya

03/07/2026

ONLINE TAFSEER NA MAKO MAKO!!! 1448 / 2026

MALAMI; Sheikh Abba Adam Koki

ALARAMMA ; Abdulwahab Abba Adamu

SURA; al-Baqara

AYAT; 270

KWANAN WATA; 18 muharram 1448/
03/ 07/ 2026

19/06/2026

ONLINE TAFSEER NA MAKO MAKO!!! 1448 / 2026

MALAMI; Sheikh Abba Adam Koki

ALARAMMA ; Abdulwahab Abba Adamu

SURA; al-Baqara

AYAT; 260

KWANAN WATA; 04 muharram 1448/
19/ 06 / 2026

15/05/2026

Arsalan alaikum wa rahatllah
Ya Yan Uwa masa Albarka ina yima fatan Alhairi.
Yau ba zamu samu damar gabatar da Tafsir Kai tsaye ba(Tafsir online) saboda uzuri sai mako mai zuwa insha Allah. Allah ya datarmu da abinda yake so ya yarda shi.
Ameen min gode

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


GWAMMAJA
Kano
700252