ZangonLabarai

ZangonLabarai

Share

06/03/2026

"Kungiyoyin matasa a ciki da wajen Zango LG sunyi Allah wadai da kalaman APC Chiarman Zango

Shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Zangon Daura yayi wasu kalamai da s**a yamutsa hazo Wanda wasu na ganin cewa kalaman nashi na iya kawo cikas ga wanzuwar Demokuradiyya a fadin karamar hukumar

Ga dai bayanan kamar haka...

A Wani Fefen Bidiyo da Yake Yawo a Kafar sada Zumunta inda aka jiyo Chairman Partyn na APC Yana bayyana cewar za'a dauki mataki akan duk Malamin Makarantar da yaki bin Jam'iyyar APC.

Yayi wannan bayanin ne a lokacin taya murna ga Sabon Sakataren Ilimi (ES) da akayi a Zangon Daura.

A cikin Bayanin nasa ya Bayyana cewa Yanzu Babu Yan Adawa saidai Masu Bakin ciki

Tuni dai matasa s**ayi masa chaaa a kafar sadarwa ta Facebook.

Me Zaku ce?

Photos from ZangonLabarai's post 06/03/2026

Bayan azabtarwa da mugun dukan da Yanbindiga s**a yi masa karshe ance sun kashe shi.

Ya Allah duk wanda keda ikon magance wannan matsalar kuma baiyi abinda ya kamata ba ya Allah ka rabashi da duk wani jin dadi na rayuwar duniya da kiyama

23/02/2026

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Nasarawa
Kano
3166