M.A Tech Digital Services
25/07/2023
Ko kun san cewa wannan banner da wayan hannu akayita sannan akayi printing nata.
Zaku iya bamu aiyukan Ku domin mu aiwatar muku dashi sannan kuma mu tura muku shi duk Inda kuke🤗
18/07/2023
Duk me son a biya me bashin da ake binsa na MTN sannan kuma ya samu bonus na kira zai iya kirana ta number na 08130035225 domin ai mai sub din wannan tsarin ba iya na wanda ake bi bashi bane hatta yan soyayya ma za'a iya yi musu kuma ko wanne tsari kake a MTN.
Ga jadawalin yanda tsarin yake:
1. Bashin 250 Zaka samu bonus na 3000
2. Bashin 500 zaka samu bonus na 6200
3. Bashin 1000 ka samu bonus na 14000
4. Bashin 1500 ka samu bonus na 17000.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Darmanawa Primary
Kano